Salon rayuwaMace mai sana'ar gasa nama01:51This browser does not support the video element.Salon rayuwaUwais Abubakar Idris AS07/18/2018July 18, 2018Aisha Muzammil Hanga ta zama kallabi tsakanin rawuna inda ta bude gidan gasa nama wanda aka fi sanin maza da yin wannan sana'a. Aisha ta ce ta yi hakan ne don neman na kanta maimakon yi wani aiki.Kwafi mahadaTalla