Salon rayuwaNijarMaradi: Mace mai sana'ar sayar da nama02:32This browser does not support the video element.Salon rayuwaNijarSalissou Kaka AMA/LM10/07/2024October 7, 2024Mafi akasari a kasar Hausa an fi sanin maza da sana'ar sayar da nama, sai dai aMaradin Jamhuriyar Nijar wannan mata na sana'ar sayar da naman tun tsawon lokaci.Kwafi mahadaTalla