SiyasaMagance cunkoson ababan hawa a Kenya03:20This browser does not support the video element.SiyasaAbdullahi Tanko Bala12/27/2016December 27, 2016Wani dan Kenya mai suna Stephane Eboko ya kirkiro da manhajar Ma3Route da ke taimakawa matafiya. Eboko dai ya kirkiri wannan manhaja ce da nufin magance cunkoson ababan hawa da ake da su a kasar musamman manyan birane irinsu Nairobi.Kwafi mahadaTalla