SiyasaMai sana'ar tuka bus duk da nakasa02:40This browser does not support the video element.SiyasaAhmed Salisu YB12/03/2018December 3, 2018Pius Abiodun duk da nakasa da yake da ita a kafarsa bai hana shi tuka motar bus ba don neman na kansa a birnin Legas da ke Kudu maso Yammacin Najeriya.Kwafi mahadaTalla