SiyasaMaiduguri: Matashiya mai yin sana'ar sarrafa Sabulai01:11This browser does not support the video element.SiyasaAl-Amin Suleiman Muhammad AH12/18/2019December 18, 2019Falmata Muktari wata matashiya ce mai lalurar rashin gani amma hakan bai sa ta kashe zuciyarta ba ta shiga yin bara maimakon haka ta rungumi sana’ar sarrafa sabulai. Kwafi mahadaTalla