Al'ummaMakarantar koyar da rawa a Guinea-Bissau03:08This browser does not support the video element.Al'umma03/08/2017March 8, 2017Ector Diógenes Cassamá ya yi tunanin haka shekaru 16 da suka gabata inda ake hada rawar gargajiya da karatu. Tun lokacin ne shirin yake samun daukaka.'Yan kungiyar Netos de Bandim suna rawa domin biyan kudin makaranta.Kwafi mahadaTalla