IlimiKano: Malami mai sadaukarwa03:49This browser does not support the video element.IlimiMuhammed Bello Ibrahim AMA/LMJ03/14/2023March 14, 2023Mai shekaru fiye da 50 a duniya Mal Auwal Shu'aibu ya sadaukar da rayuwarsa ga makarantar da ya fara karatu a Kano, duk da tayin aikin gwamnati da ya sha samu daga bangarori da dama a Najeriya. Kwafi mahadaTalla