1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Manoman rani a Katsina na tabka asara

04:25

This browser does not support the video element.

March 31, 2022

A Najeriya manoman rani a wasu yankunan jihar Katsina na kokawa kan yadda suka tabka asarar amfanin gona saboda rashin ruwa. A cikin wannan bidiyon manoman sun zargi hukumomi da dakatar da ba su ruwan da suke barruwa da shi.