Halitta da MuhalliMarokko: Hange a kan makomar makamashi01:44This browser does not support the video element.Halitta da Muhalli11/18/2016November 18, 2016Marokko da ke karbar bakoncin taron duniya kan canjin yanayi ta kasance a sahun gaba wajen amincewa da yarjejeniyar canjin yanayi ta birnin Paris bayan ta gina wata katafariyar cibiyar samar da makamashi ta hanyar hasken rana. Kwafi mahadaTalla