SiyasaMartani kan sauke Sarki Sanusi na biyuZainab Mohammed Abubakar03/12/2020March 12, 2020Ana cigaba da samun martani daga ciki da wajen Najeriya dangane da sauke Sarki Muhammadu Sanusi na biyu da gwamnatin jihar Kano a karkashin Abdullahi Umar Ganduje ta yi.Kwafi mahadaHoto: Aminu Abubakar/AFP/Getty ImagesTalla