Kare hakkin masu hakar ma'adinai03:18This browser does not support the video element.11/09/2015November 9, 2015Mary-Jane Matsolo mai shekaru 31 mawakiya ce a Afirka ta Kudu wacce ke fafufutar kwato hakkin masu aikin hakar ma'adinai na karfe da zinari, wadanda suke fama da cututtukan da suka shafi huhu a sanadin aikin da suke yi a gaban kotu.Kwafi mahadaTalla