SiyasaMaryam Laushi-Birnin Abuja, abin alfahari!03:30This browser does not support the video element.SiyasaGwendolin Hilse ZU/AS/MNA09/29/2020September 29, 2020Abuja shelkwatar Najeriya na cikin biranen duniya masu bunkasa cikin hanzari. Birnin ya zama tamkar matattarar 'yan fafutuka da 'yan siyasa. 'Yar fafutuka Maryam Laushi ta nuna wa DW yadda wannan birni yake.Kwafi mahadaTalla