Masana'antar sarrafa kayan lambu a Jamhuriyar Nijar
02:56
Salon rayuwa
Gazali Abdou Tasawa SB)(AS
June 21, 2022
A Jamhuriyar Nijar wata mata mai suna Maimaouna wacce ta yi karatun lauya ta rikide zuwa sarrafa kayan lambu zuwa kayan kwalliyar mata inda har ta kafa masana’anta ta kanta.