Masu bukata ta musamman na cikin dimuwa
December 3, 2020![Gaza Streifen | Rauchwolke nach Luftangriff der Israelis](https://static.dw.com/image/54724790_800.webp)
Talla
A wani kiyasin da hukumar ta yi ya nuna cewa mutum miliyan biyu ne ke cikin tsaka mai wuya tun bayan da mahukuntan Isra'ilan suka dauki matakin toshe hanyoyin a shekarar 2007. Kungiyar ta ce akwai bukatar magance matsalar domin inganta rayuwar wadannan mutanen.
Ranar uku ga watan Disambar kowacce shekara ce Majalisar Dinkin Duniya ta kebe don tunawa da masu bukata ta musamman a duk fadin duniya.