1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Masu fafutikar kare muhalli na "Fridays for Future" na nazarin sabbin hanyoyin fadakarwa

02:47

This browser does not support the video element.

June 23, 2020

Helena Marschall da Jacob Basel 'yan fafutikar kare muhalli da ake kira "Fridays for Future" ne, sun halarci zanga-zangar da ta fito da sunan fafutikar kare muhallin da ake shirya wa kowace Juma'a. Annobar Coronavirus ta sa an dakatar da tarukan, a yanzu masu fafutikar na nazarin sabbin hanyoyin fadakarwa.