1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Masu noman gyada sun samo sabon salo

02:35

This browser does not support the video element.

October 1, 2024

Masu noman gyada sun samo sabon salon bambare gyada da inji cikin sauki a maimkon tsohuwar al'ada ta bare gyadar da hannu. Ko sabon tsari yana da wani tasiri ga manoma da 'yan kasuwa?