SiyasaMasu zuwa sayayya da kekuna a kasar Sudan03:20This browser does not support the video element.Siyasa01/02/2017January 2, 2017Wannan mutumin da dan uwansa na tafiya yini biyu domin sayan kofi da lemon, sannan kuma su kan tsallaka kan iyakar Sudan da Sudan ta Kudu da ke da hadarin gaske cikin harkokinsu na kasuwanci. Kwafi mahadaTalla