SiyasaMata da dama a jihar Katsina na sana'ar zogala don dogaro da kai03:30This browser does not support the video element.SiyasaYusuf Ibrahim Jargaba08/24/2020August 24, 2020A Jihar Katsina mata da dama sun rungumi kasuwancin dafaffen zogala a matsayin hanyar samun kudaden gudanar da hidindumun yau da kullum. Kwafi mahadaTalla