1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Kano: Mata masu tukin Adaidaita Sahu

03:14

This browser does not support the video element.

July 12, 2024

Ku kalli faifen bidiyonmu na mata masu tukin baburan Adaidaita Sahu a jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya, karkshin wata kungiya mai suna Mata Zalla.