SiyasaMatasa masu son shiga aikin soja a Yuganda02:18This browser does not support the video element.Siyasa01/09/2020January 9, 2020A Kasar Yuganda dubban matasa ne ke son shiga aikin soja a matsayin wata hanyar samun makoma a rayuwarsu. Ga misali a lokacin da ake bukatar daukar sojoji 4000, amma kimanin matasa maza da mata 10000 ne ke zuwa don samun a dauke su.Kwafi mahadaTalla