1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Kano: Matasa masu yaki da dumamar yanayi

02:55

This browser does not support the video element.

May 7, 2024

Wasu matasa sun himmantu wajen yaki da gurbatar muhalli a jihar Kano da ke Najeriya, a karkashin jagorancin wata kungiyar mai suna "Make Kano Green." Matasan sun dukufa wajen dashen itatuwa masu dumbin yawa, domin inganta muhalli da dawo da martabar shuka bishiyu a Kano.