Matasan Najeriya sun yi ikirarin kawo sauyi a shugabanci
July 27, 2017Talla
A Najeriya matasa sun kara zabura domin shiga harkokin siyasa inda suka yi ikirarin kawo sauyi a shugabancin kasar bayan da majalisa ta amince tare da ba su ikon tsayawa takara.