SiyasaMatashi mai nakasa da ya yi gida a sana'ar faci02:45This browser does not support the video element.SiyasaYusuf Ibrahim Jargaba M. Ahiwa05/31/2023May 31, 2023Wani matashin mai bukata ta musamman a jihar Katsina ya kama sana'ar faci maimakon ya yi bara. Matashin ya ce ya mallaki gidan kansa da sana'ar, kuma ya koyar da matasa da dama wannan sana'a.Kwafi mahadaTalla