SiyasaHdM: Sarrafa hatsi domin samar da gari01:06This browser does not support the video element.SiyasaMa'awiyya Abubakar Sadiq MNA06/24/2020June 24, 2020Usman Abubakar Rimi da yanzu haka yake ajin karshe a sashen koyar da aikin likita da ke jami'ar Usman Danfodiyo da ke Sokoto, ya bude kamfaninsa mai suna Umman Nutri Mix da turancin Ingilishi.Kwafi mahadaTalla