Tattalin arzikiMatashi mai sayar da abinci a Kaduna01:41This browser does not support the video element.Tattalin arzikiIbrahima Yakubu05/25/2022May 25, 2022Wani matashin Kaduna ,wanda ya fita da digiri mai daraja ta daya ya bude gidan saida abincin gargajiya da shayi bayan kammala aikinsa na hidimar kasa. amatshin ya kama sana'ar ne tare da abokinsa dukkanin su masu digirin.Kwafi mahadaTalla