IlimiNijar: Matashi mai yin alli a Tasawa03:38This browser does not support the video element.IlimiGazali Abdou Tasawa AMA/LMJ03/06/2023March 6, 2023Wani matashi malamin makaranta a garin Tasawa da ke Jamhuriyar Nijar ya kafa wata karamar masana'anta ta yin alli, a wani mataki na shawo kan matsalar karancin allin da ake fuskanta a wasu lokuta a makarantun yankin. Kwafi mahadaTalla