Himma Matasa: Na'urar daidaita wutar lantarki
November 27, 2019Talla
Matashin Muntari Inusa dan karamar Hukumar Danja a jihar ta Katsina ya shaidawa DW yana alfahari da wannan na'ura da ya kirkiro domin taimaka wa al'umma musamman wajen kare aukuwar hadarin gobara sakamakon karuwar karfin wutar lantarki. Fasaha dai wata aba ce wadda Allah kan yi wa dan Adam