FasahaNajeriyaWani matashi ya kirkiri na'urar rage hadari02:44This browser does not support the video element.FasahaNajeriyaAbubakar Said Saad LMJ08/21/2025August 21, 2025Yayin da direbobin mota ke yawan hadari sanadiyar gyangyadi da yake daukar su saboda gajiya, wani matashi a jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya ya kirkiri na'uarar da ke rage hadarin ta hanyar tashin direbobin daga bacci.Kwafi mahadaTalla