SiyasaMatashin Gambiya mai kwadayin tafiya Turai01:56This browser does not support the video element.Siyasa10/04/2017October 4, 2017Musa ya yi yunkurin kai wa kasashen Turai amma ya gaza. Bayan shekaru takwas babu aiki, a karshe ya samu aiki a kasarsa ta Gambiya. Amma har yanzu yana son tafiya.Kwafi mahadaTalla