SiyasaMatashiya mai sana'ar tufafin gwanjo a Katsina01:23This browser does not support the video element.SiyasaYusuf Ibrahim Jargaba GAT05/28/2020May 28, 2020Bayan kammala karatu a Jami'ar Jihar Katsina, matashiya Aruthoho Mercy Oghenereke ta rungumi sana'ar sayar da tufafin gwanjo da nufin samun abun dogaro da kai.Kwafi mahadaTalla