1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matashiya mai sarrafa garin goruba

01:32

This browser does not support the video element.

April 21, 2022

Aisha Adamu Ladan matashiya ce a Kaduna da ke arewaci Najeriya, wadda ta kafa kamfanin Triple M da ke sarrafa garin goroba da taura da magarya.