Al'aduAfirkaMatashiya mai wakar baka a Kano02:34This browser does not support the video element.Al'aduAfirkaMuhammad Bello Dabai Saad Abubakar/SB09/17/2025September 17, 2025Arewacin Najeriya, a mafi yawancin lokuta an riga an shimfida hanyar da matasa yan mata za su bi wanda bai wuce likitanci ko koyarwa ko ko lauya ba. Amma Hidaya Mahmud, 'yar shekaru 20 daga Kano, ta zabi wata hanya ta daban, ita ce wakar baka.Kwafi mahadaTalla