1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

HdM: Matashiya mai sana'r dinki

May 12, 2021

Matashiyar da ta rungumi sana'ar dinkin kayan kawa bayan ta kammala karatunta na digiri a Najeriya.

Diana Her Fashion Story Ausstellung London
Hoto: picture alliance/dpa/Zumapress

Matashiyar mai suna Janada dai ta rungumi wannan sana'a ta dinka kayan kawa na zamani, bayan da ta kamala karatunta na digiri, inda ta zabi ta nemi sana'ar da za ta dogara da ita maimakon jiran aikin gwamnati ko na kamfanoni. Wannan matashiya dai ta rugumi sana'ar aikin kayan da amare suka fi amfani da su a lokacin bikin aure wato Fashion Designer da Turancin Ingilishi. Matashiyar dai ta nunar da cewa tuni ta ce wannan sana'a na biya mata bukatunta da na iyalinta, koda yake ba a rasa kalubale.

 

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani
Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW