1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Halitta da Muhalli

Matsalar ambaliyar ruwa a Najeriya

03:35

This browser does not support the video element.

August 27, 2020

Kamar kowace shekara, bana ma an samu matsalar ambaliyar ruwa a sassan kasashen Afirka ta Yamma, inda aka samu asarar rayuka da dimbin dukiyoyi. A Najeriya ma an samu matsalar ta ambaliyar ruwa da ta janyo asarar rayuka da dukiyoyi masu yawa.