1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Najeriya: Matsalar sauyin yanayi

03:13

This browser does not support the video element.

Uwais Abubakar Idris AMA/LM
September 25, 2024

Sauyin yanayi da barazanar tsaro na hana makiyaya samar da madara a Najeriya, abin da ke barazana ga samar da abini a ksar da ke yankin yammacin Afirka kana mafi yawan al'umma a nahiyar.