SiyasaMatsalar yunwa a gabashin Afirka02:53This browser does not support the video element.SiyasaUsman Shehu Usman04/06/2017April 6, 2017Gabashin Afirka na fuskantar fari mafi tsananin da ba a ga irinsa ba a shekaru 50. A kasar Habasha kadai mutane kimanin miliyan shida matsalar ta shafa inda yanzu suke tsananin bukatar agaji.Kwafi mahadaTalla