Salon rayuwaMatsalolin auren wuri a Najeriya03:24This browser does not support the video element.Salon rayuwa11/25/2019November 25, 2019Auren wuri na yara ya bazu a Najeriya. 'Yan matan ana yi musu aure saboda dalilai na al'adu da talauci kuma dokar tsarin mulkin Najriya ba ta haramta auren wuri ba amma wasu matan na yin fafutuka domin samun sauyi.Kwafi mahadaTalla