'Yan sanda a Najeriya suna ci gaba da gayyatan 'yan fafutuka masu zanga-zanga kan matsalolin tsaro da ake samu a yankin raewacin kasra na garkuwa da mutane domin neman kudin fansa.
Talla
A Najeriya matsalolin tsaro musamman a yankin arewacin kasar suna ci gaba da tayar da hankalunan mutane sakamakon garkuwa da mutane wajen neman kudin fansa da hare-hare kan kauyuka da garuruwa.