Shirin tallafa wa 'yan mata a Kenya03:13This browser does not support the video element.12/16/2015December 16, 2015Tare da tallafin Maryam Meeze ta kungiyar da ke sasanta mabiya addinai a kasar Kenya, 'yan matan da suka haihu na komawa makaranta don kammala karatunsu.Kwafi mahadaTalla