SiyasaGabas ta Tsakiya
Isra'ila ta kwace sansanin Beaufort na Lebanon
May 31, 2026
Talla
Sojojin na Isaraila sun kwace sansanin ne a lokacin wani farmakin da suka kai ta ƙasa a kudancin Lebanon,
Kama sansanin ya biyo bayan kwanaki da dama na fafatawa da 'yan ƙungiyar Hezbollah a garuruwan da ke kewaye.
taron na MDD zai gudana ne nan take; bayan wani taron gaggawa da RomaniYa ta buƙata bayan wani Jirgin sama marasa matuki ya fado kan wani gini a Romaniya, kusa da kan iyaka da Ukraine,a daren 28 zuwa 29 ga watan Mayu.