SiyasaMerkel da shugabannin Sahel sun ganaYusuf Bala Nayaya05/02/2019May 2, 2019Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta kai ziyarar aiki kasashen Sahel uku ciki har da Burkina Faso da Nijar domin nazarin rawar da rundunar G5 Sahel ke takawa.Kwafi mahadaHoto: Reuters/A. MimaultTalla