1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Merkel: Sassauci kan auren jinsi daya

02:40

This browser does not support the video element.

June 28, 2017

Akwai alamun cewar shugabar gwamnatin ta Jamus ta sassauta matsayinta kan adawa da auren jinsi daya da yiwuwar shirya kuri'a kan batun a majalisar dokoki na Bundestag.