Mexico tayi nasar jefa Kwallo ta bar Jamus da nema
June 17, 2018Talla
kafin karawar ta Jamus da Mexico, an fafata tsakanin Costa Rica da Serbiya in da Costa Rica ta yi nasara akan Serbiya da jefa kwallo daya a raga da nema.
Ita dai kasar Jamus ta kasance wadda ke dauke da kofin Duniya a yanzu sakamakon nasarar da tayi a gasar da ta gabata.