TarihiNijar: Mika kayan tarihi a Damagaram03:17This browser does not support the video element.TarihiLarwana Malam Hami AMA/LMJ07/06/2023July 6, 2023Yadda aka yi bikin mika kayan tarihi da suka hadar da litattafai da masanin tarihin nan na kasar Jamus Heinrich Barth ya wallafa, a gidansa da ke a daf da fadar masarautar birnin Damagaram na Jamhuriyar Nijar.Kwafi mahadaTalla