Rikice-rikiceAfirkaHira da ministan tsaron Najeriya 04:18This browser does not support the video element.Rikice-rikiceAfirkaUwais Abubakar Idris AH/SB01/26/2026January 26, 2026Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya jadda da cewa babu maganar sulhu da 'yan bindiga a gwamnatin Tinubu, ya kuma nesanta kansa da zama mataimakin shugaban kasa a zaben 2027.Kwafi mahadaTalla