1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Kano: Motocin safa domin zirga-zirga

02:50

This browser does not support the video element.

December 22, 2022

A kwanakin baya ne gwamnatin jihar Kano da ke Najeriya, ta kaddamar da sabon tsarin sufuri na motocin safa-safa na haya da ya kasance na hadin guiwa da 'yan Kasuwa. Gwamnatin ta ce ta yi hakan ne, domin ragewa mazauna birnin Kanon da kewaye matsalolin karancin Sufurin.