SiyasaMotocin samfurin SUV domin hanyoyin Afirka.01:45This browser does not support the video element.SiyasaYusuf Bala Nayaya03/19/2019March 19, 2019Kamfanin Mobius ya soma kera motocin da zummar rage wahalhalun da jama'a a Kenya ke fuskanta a fannin zirga-zirga da kuma saukaka sufuri a titunan kasar da akasarinsu ke a lalace.Kwafi mahadaTalla