Motsa jiki na mata a Ghana03:11This browser does not support the video element.09/07/2016September 7, 2016Sakamakon karancin abinci mai gina jiki, wata mata mai suna Bernice Asiedu ta dau aniyar taimakawa 'yan kasar ta hanyar kirkiro hanyoyin motsa jiki na mata domin sauya yanayin rayuwarsu.Kwafi mahadaTalla