SiyasaMozambik
Daniel Chapo ya sha rantsuwar kama aiki
January 15, 2025Talla
Bayanshafe watanni ana yin zanga-zangar da ta yi sanadin mutuwar mutane sama da 300, a cewar wasu kungiyoyi masu zaman kansu.biyo bayan zabukan kasar
Daniel Chapo tsohon gwamna mai shekaru 48 na jam‘iyyar Frelimo da ke yin mulki, ya gaji Filipe Nyusi wanda ya yi waadi biyu na mulki ya sauka
Jagoran yan adawar kasar ta Mozambik Venancio Mondlane, tsohon dan jarida kana dan majalisar dokoki mai shekaru 50 ya tir da zaben da ya ce an tafka magudi
Shugaban Afrika ta Kudu da na Guinea Bissau kaawai suka Ehalarci bikin na rantsar da sabon shugaban.