SiyasaMozambik: Gudunmawar masunta don habaka hako iskar gas03:09This browser does not support the video element.SiyasaAbdul-raheem Hassan MNA12/21/2017December 21, 2017Masunta a kauyukan kasar Mozambik na ba da gudunmawa ga habakar albarkatun gas da ya kai kasar mataki na uku cikin masu albarkatun gas a duniya. To amma ina makomar mazauna yankunan da ke ganin an manta da su?Kwafi mahadaTalla